A wannan shekarar ma kamar yadda aka saba yan uwa mabiya mazhabar Ahlulbaiti AS da ke ƙasar Najeriya na ci gaba da gudanar da tarukan juyayin watan Almuharram da jimamin shahadar Imam Husaini As da Iyalansa da Sahabbansa tsarkaka wannan wani yanki ne na waken juyayi da aka gabatar a Jahar Kano Najeriya wanda mawaki Shamsudden Fodiya ya gabatar a ɗaya daga cikin tarukan juyayin Ashura.
Mabiya Sheikh Ibrahim Alzakzaky H na ci gaba da gudanar da tarukan juyayin watan Almuharram na shahadar Imam Husaini As a duk fadin kasar Najeriya
Your Comment